Washington (IQNA) Wani mawallafin yanar gizo kuma mai fafutuka na zamani dan kasar Amurka ya bayyana cewa ya yanke shawarar shiga addinin Musulunci ne bayan da ya ga irin wahalhalun da jama'a suka sha a yakin Gaza da kuma karatun kur'ani.
Lambar Labari: 3490243 Ranar Watsawa : 2023/12/02
Tripoli (IQNA) A matsayinta na mai fafutuka r kare hakkin mata, Hajar Sharif ta kafa kungiyar "Mu Gina ta Tare" domin tallafawa samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a Libiya.
Lambar Labari: 3489848 Ranar Watsawa : 2023/09/20
Bangaren kasa da kasa, wani lauya mai fafutuka a kasar Morocco ya bukaci da a cire ayoyin jihadi daga cikin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483278 Ranar Watsawa : 2019/01/03